Bankin NIRSAL sun cigaba da Approved na Tallafin corana na TCF Loan 2020

 Bankin bada bashi na NIRSAL MICROFINANCE BANK sun cigaba da Approved na TCF Loan. 

Kamar dai yadda aka sani bankin NIRSAL MICROFINANCE wanda yake bada bashin Tallafin covid-19 loan TCF wanda tun 2020 ake cikawa kafun a fito da Non interest loan wato wadda babu kuddin ruwa akai 


Related: Bankin NIRSAL sun cigaba da Approved na non interest loan TCF da AGSMIES 

How to check your covid-19 loan status 


Toh a halin yanzu ma sunakan Approved na wannan wanda aka cika ton 2020 don idan kasan ka cika toh zaka iya dubawa kaga koh ka samu koh baka samu bah. 

Yadda zaka dubah shine kashiga https://covid19.nmfb.com.ng idan kashiga saika zabi abun da kacika idan household ka cika saika danna idan kuma sme ne saika danna ka shiga kasa BVN dinka saika dannan idan kasamu zaka gani idan baka samu bah zaka gani sai ana dubawa akan lokaci saboda ana Approve dinne idan Allah yayi da rabonka zaka samu A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments