NYIF sun sake shortlist na mutum 10,000 da suka samu pre-qualified

 Nigerian youth investment found wato NYIF sun fitar da shortlisted wato sunaye na wanda suka samu pre-qualified don yin training.

Kamar dai kwanakin baya an approved na wasu mutane kusan dubu biyar to wannan karonma amyi shortlisted na mutum dubu goma don haka kayi hanzari ka duba koh sunan ka yafito 

Related: Sabon Tallafin NITDA ga yan kasuwa dama masu son fara kasuwancin 

Yadda zaka cika sabon Tallafin corona wadda babu kuddin ruwa 

Yadda zaka karbi kayanka a wurin vendors na NIRSAL MICROFINANCE BANK NON INTEREST Loan TCF

Yadda zaka duba shine Shiganan idan ka shiga zaikaika wurin sunayen idan SME ka cika sai ka taba wurin idan kuma individual ne saika tashi 


Wanda yakeson PDF nashi kuma yayi join Telegram channel namu zai gani inshallah

 don haka saika duba naka cikin hankali kaga kasamu koh baka samu baa

 Idan baka samu bama karka daga hankalinka domin abun batch batch ne don haka inbaka samuba yanzu saika jira gaba don ba a gamaba 

Kuma wannan bashi shima bankin NIRSAL MICROFINANCE BANK ne zasu badashi don haka idan kasan kataba samun wani bashi daga Nirsal kona covid-19 loan TCF ko Non interest loan TCF duk toh bazai yuyu kasake samu bah don haka a kula.

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani ko tambaya

Post a Comment

0 Comments