Yadda zaka cika sabon Tallafin karatu na NNPC/SNEPCo 2021

 NNPC tareda hadin gwuiwan SNEPco sun bude portal domin dalibai masun son ciki wannan tallafi na karatu 


Yadda tallafin yake shine anason mutum yakasan ce dalibin university ko federal ko state university mai register da NUC sannan yakasance yanada matakin second class upper wato 3.5 minimum kenan karya gaza haka wato idan kanada 5.0 ma zaka iya cikawa amma badda kasa da 3.5 

Kuma dole ya kasance kai dan Nigeria ne kuma mai karatu full time bawai part time bah kuma yakasance kana shekara na biyu a karatu wato banda wanda ya shiga a wannan shekaran kenan

Sannan kada ya kasance kana karban wani scholarship na National ko International. Sannan ana karfa fawa mata gwuiwa da suma kada a barsu a baya suyi kokari su cika 

Yadda zaka cika shine https://candidate.scholastica.ng/schemes/SNEPco

Kashiga wannan link din saika apply 

Sannan dole yakasance kanada email address mai aiki da kuma phone number sannan sauran details sanna zakayi scanned na takardun ka daura wadda suka hadada

 passport

School admission 

UTME result 

O' level result 

Letter of identification 

Academic result na aji daya wato 100l

  Sannan dukka kada dauyinsu ya wuce 200kb  

Kuma za a rufe cikawane a karshen wannan watan wato 31st October 2021

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments