Yadda zaka cika sabon Tallafin TRADERMONI, MARKETMONI DA FERMAMONI

Yadda zaka cika Tallafin TRADERMONI wanda za a ba bashin daga dubu goma yayi sama kuma babu kuddin ruwa a cikinsa. 





Shirin TRADERMONI shirine da gwamnatin Tarayya Nigeria ta kirkira domin masu kananan sana oi ma ana masu karamin jari wanda shima yana daya daga cikin shirin GEEP 2.0  

Zaku iya Shiganan domin ganin karin bayani akan shirin GEEP 2.0 

Tallafin dai sunkashi kashi uku ne akwai 

TRADERMONI 
MARKETMONI 
FERMERMONI 
 
Yanzu zaka iya cikin tradermoni a wayanka tahanyar danna *4255*21# a layin wayanka na glo yafi yi sosai dan haka in bakada shi saika nema 
Step na biyu zaka creating na pin guda 6 
Step na uku sunan kasuwancinka wato business din da kakeyi 
Bawai sai business dinka nada registered da gwamnati ba zaka iya yi 

Amma abunda yafi kyau shine kaje kasamu agent nasu yacikemah don wannan yafi akan na wayan da ba tabbas tunda ba adau pic nakaba 

Sai step na hudu kai submit shikenan 

Zaku iya shiga https://geep.ng sai kai kasa zuwa inda akasa tradermoni inkana bukatan karin bayani 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments