Yadda zaka cika sabon Tallafin CBN TERTIARY INSTITUTIONS ENTREPRENEURSHIP SCHEMES TIES

 Babban bankin Nigeria wato CBN ya fito da wani sabon shiri mai suna TERTIARY INSTITUTIONS ENTREPRENEURSHIP SCHEMES TIES wanda zaitaimakawa mutane sosai. 


Related: Abubuwan da zasu iya hanaka samun Tallafin covid-19 loan TCF 


Shi wannan shiri an yishine domin a rage yawan rashin aikin yi da ake fama dashi a tsakanin Al umman Nigeria kuma shirin wanda suke da man cikashi shine wanda suka gama degree koh kuma wanda suka gama polytechnic na Nigeria Don haka idan kasan kanada bukaata na wannan tallafi zaka iya shiga https://cbnties.com.ng/ sai ka ga duk abunda suke da bukata a wannan wurin da kuma matakin daya kamata ka cika dan abun duga biyu ne akwai 

1 sole proprietorship. Shi wannan zaka iya samun bashin naira million biyar ne kawai wato wannan shine na mutanen da suke dan karamin kasuwanci kenan ko skills

2. Small company/ enterprises. Shi kuma ana samun naira million ashirin da biyar shine na masu karamin company 

Toh saika zaba wanda zaka cika 

Idan kashiga https://cbnties.com.ng/ bayan ka gama karanta bayanai saka shiga Apply idan ka shiga zai kai ka zurin da zaka cika form wanda zakasa 


Na farko kalan loan din da kake so ka cike ida sole proprietorship ne koh kuma small company/ enterprises saika zaba acikin su sai NYSC number sai shekara 

Sai kuma details naka wato baya nanka suna da email wurin email ka tabbatarda kasa email mai amfani don cigaba da wannan cikewa. 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya. 

Post a Comment

2 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)