Abubuwan da zasu iya hanaka samun Tallafin corana na Nirsal Microfinance Bank TCF

 Muhimman abubuwan da zasu iya karasa tallafin corona na NIRSAL MICROFINANCE BANK TCF. Na 2020 da aka cika ba na yanzu bah Akwai mutane dayawa da akama Approved na loan din Nirsal Microfinance Bank amma kuma kudin baya zuwa cikin account nasu kuma sunsa account number su amma kuma haryanzu shiru 

Toh Nirsal sun fitar da sanarwa kaman yadda zaku gani a photon dake kasa wanda sukace idan ka nemi Tallafin covid-19 loan sannan baka samu wannan bashinba saboda kanada tier one 1 account wato karamin account


Related: Bankin NIRSAL MICROFINANCE BANK sun cigaba da Approved na non interest loan TCF 

Bankin NIRSAL MICROFINANCE BANK sun cigaba da Approved na covid-19 loan TCF 2020

Yadda zaka dubah kaga koh kasamu wannan tallafi na kudin corona TCF kashiga https://covid19.nmfb.com.n idan kashiga saika zabi abunda ka cika lokacin da kake cikewa wato Household ko SME saika shiga kasa BVN dinka saika dannan validate idan ka samu zai nunama idan baka samu bama haka.

Kayi maza kaje bankin ka da kake amfani dashi ama upgrade na account dinka daka tier one zuwa tier 3. Ma ana zakaje bankinka kace kanaso ka kara girman account dinka sai subakah form ka cika kabasu 

Katabbatar da sunanka dakayi amfani dashi yayin cikawa shine akan account naka na banki wato kar a samu banbancin suna a account dinka koh BVN dinka 

Kaguji ajeye bayanan account naka a shafukan NIRSAL MICROFINANCE BANK a wurin comment, saidan inkunyi magana dasu ta private amma haka kawai kaje wurin comment nasu ka ajiye bayanan account naka sun hana. 

A.I.H 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya. Post a Comment

0 Comments