Nigerian police sun fitar da shortlist na mutum 10 ,000 da sunan su ya fito

 Hukumar yan sandan nigeria wato Nigerian police force sun fitar da final shortlist na wanda zasu samu daman zuwa training na 2020.


Related: Yadda zaka nemi aikin Nigerian police force recruitment na 2021

Idan kasan ka cika kuma kasa daman zuwa medical screening saika je kadubah sunan ka kaga koh kasa 

Hukumar na yansan dan sun fitar da shortlist dinne ta yadda kowani Local government saida wasumutane daga ciki suka samu. 

Yadda zaka dubah shine kashiga https://drive.google.com/file/d/16rWPGc3zsDm691vtB82BxFcXCCYaRa1v/view?usp=drivesdk ka shiga wannan link din zakaga sunayen a jere kowanni state da local government dinta in ka iso jaharka saika dubah karamar hukumar ka daika dubah sunanka a wannan wurin  

Sannan zaku iya shiga Telegram channel namu domin samun PDF na wannan shortlist din Insha Allahu 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya

Post a Comment

0 Comments