Yadda zaka cika aikin Nigerian Custom service 2021

 Hukumar hana fasa ƙafri ta Nigeria wato Nigerian Custom service sun bude portal domin diban sabbin ma aikata. 


Related: Yadda zaka cika tallafin RRR rapid response register 


Kamar yadda zasu sukasani dama tun ba yauba custom sun sanar da randa zasu fara daukan sabbin ma aikata na 2021 wanda sukace za a fara ran monday 13 ga watan December wato yau kenan 

Don haka ga duk mai bukatan cikewa zai iya ziyartan shafin su ya cike https://customs.gov.ng/?page_id=7274 koh kashiga https://customs.gov.ng/ saika danna wannan layuka uku da suke hagu saika taba kan e service saika shiga vacancy 


Kana tabawa zaikaika inda tsarukan abun yake kamar yadda zaku gani a photon dake kasa 

Kuma ko wanne da ranar da za afara cikasa saboda haka karkaje garin hanzari ka cika wanda ba shi bane ya dace ka cika don haka a kula wurin dubawa 

Ba farko akwai 

1 custom superintendent cadre ASC (consol 08) shine na farko kuma shi dole sai mutum ya gama degree kog HND sannan ya samu daman cika shi don haka idan bakada degree koh HND karka tabashi. Shine wanda yau aka bude 13 December 

Saina biyu 

2. Customs inspector cadre  (consol 06) 

Shikuma wanna na iya wanda sukayi NCE ne ko kuma diploma idan kasan kagama NCE ko wata diploma zaka iya cikawa kuma za afara cikasane ran 15 ga watan December

Sana karshe 

3. Customs assistant cadre II, III (Consol 03, 04) shiwannan koh da JSC wato jenior secondary certificate ne dakai zaka iya cikawa koh SSCE wato wanda ya gama secondary school shima zai iya cikawa kuma za a fara cikasane ran 17 ga watannan 

Sannan ko wanne a cikinsu yanada reshe a kasan sa kaman su 

ICT 

Mechanical engineering 

Nursing 

Da dai sauransu saika zaba wanda zaka cika a ciki ka duba requirements din kanadashi saika cika inkanadashi in bakadashi sai ka zabi wanda kake da requirements din. 

Allah ya bada sa a 

©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments