Yanda zaka kai karan vendor ko wani matsala ga Nirsal kai tsaye

 Yanda zaka kai karan vendor ko kuma wata matsala daka samu da Nirsal microfinance bank. 



Bankin bada bashi na Nirsal microfinance bank sun fitar da hanyan da duk wani wanda ya samu matsala zai kai musu complain wato korafi 

Don haka idan kanada wani korafi akan wani abu daya shafi bankin Nirsal microfinance bank yanzu zaka iya kai korafi ka kai tsaye 

Yadda zaka kai korafinka ga Nirsal microfinance bank shine

Da farko ka shiga https://crs.nmfb.com.ng/lodge-complaint idan ka shiga wannan link din zai budema zakaga yakaika kan wani form da zaka cika yana nan ka sannan acan karshe na wannan form din zakaga inda zaka rubuta bukatanka wata korafinka da kake dashi kuma ka keson kaishi ga Nirsal microfinance bank saika cike duk abunda kake fuskanta a wurin ka wubuta 

A jikin form din a lura duk inda akasa star ⭐⭐⭐ toh wannan wurin dolene saika cikeshi sannan idan kanada account da bankin wato ka bude account dasu koh kuma sun budema toh akwai inda zakasa account number din inkuma basu budemabah toh bah dole saika cika wannan wurin bah dan inkun lura babu star ⭐⭐⭐ akansa 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments