Har yanzu ana cigaba da biyan kudin NYIF

 Nigerian youth investment fund wato NYIF suna cigaba da biyan mutane kudin da suka musu approved. Kamar dai yadda akasani shirin na NYIF anshine domin tallafawa matasa akan sana o insu da sukeyi koko suke son su farayi wanda har training akayi a manhajar zoom da YouTube dadai sauransu 

Sannan anyi shortlist na mutum dubu goma wanda aka fitarda sunan su da manufar sun samu shiga cikin wannan shiri 

Toh yanzu haka dai biya yayi nisa  dan kuwa wasu har sun jima da kashe kudin su wato har an basu 

Wa yanda akabawa kudi kuma sune wanda wanda aka turawa message ta email dinsu akan suje su bude account da NPF microfinance bank 

sannan akwai wanda aka tura musu ta wani banki da ake cewa Lapo microfinance bank wanda zaka bude account da su subaka account number 

To acikin wannan account da ka bude da bankin da suka turama shine zasu turama acikinshi, idan ba a mantabah a kwanakin baya ansa account number akan portal din NYIF din inda zaka shiga profile dinka saikasa account number ka da kuma katin karamar hukuma indigin naka saika daura 

Toh amma ba a cikin wannan account din suke tura kudi bah don koh kasa wannan account din sai anturoma wannan message din ta email kashiga ka bude account da bankin da suka turoma sannan kasamu wannan kudin 

Inkuma ba a turoma bah toh gaskiya saidai ka jira inda akwai rabo zasu sake turawa

 zaka iya shiga https://nyif.nmfb.com.ng domin dubah dashboard naka na Nigerian youth investment fund wato NYIF

Sannan idan sun turoma message kuma bakaga kudibah ka kara hakuri insha Allah za a turama koh kuma kai tsaye ka tuntubi bankin da aka turoma message dashi wato bankin da ka bude account dashi.

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments