Yadda zaka dubah ko kasamu Nirsal microfinance Non interest loan

 Yadda zaka dubah koh kasamu loan din bankin Nirsal microfinance Non interest loan AGSMEIS, Household, SME. 


Related: Nirsal microfinance bank continue disbursement of covid19 TCF loan 

Sabon sanarwa daga bankin Nirsal microfinance bank

Kamar yadda mutane da yawa sukeso su bah koh sun samu yannan loan na bashi da bankin Nirsal microfinance bank suke bayarwa wanda baida kudin ruwa amma abun yana dan wahala koh ma nace baya yuyiwa amma kuma idan kanaso ka dubah na wanda aka cike TCF mai interest toh shi zakaje direct zuwa link ka dubah kaga shin kadamune koko baka samu bah 

Toh shima non interest yanzu anyi direct link da zakaje kaga offer letter ka shin ka samune koko 

Yadda zaka dubah shine da farko ka shiga https://nibloans.nmfb.com.ng/getofferletter kana shiga zai kaika kai tsaye wurin da zaka dubah offer letter ka saika taba ka zabi shin wane loan ne ka cika a ciki 

AGSMEIS non interest 

SME non interest 

Household non interest 

Idan ka zaba daga nan sai yatafi inda zaisa reference number nasa dama dai idan ba a mantaba shi non interest suna bada reference number lokacin da kazo cikeshi toh da wannan reference number dashi zakayi amfani ka dubah 

Saka copy reference number kasa wurin ka kula wurin da zaka kofa kar kayi kuskure saika sa kana sawa saika danna submit button daga nan zai bayyanama wani hali kake ciki a wannan loan din 

Allah ya bada sa a 

✍️✍️✍️©️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya 

Post a Comment

4 Comments

  1. Idan reference number na ya bata fa?

    ReplyDelete
  2. Aslm ni na manta reference number yaya zanyi Kenyan?

    ReplyDelete
  3. To no gaskiya namanta refence number na

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)