Yadda zaka cika sabon tallafin NITDA na cyber security training

 Yadda zaka cika sabon tallafin NITDA na cyber security training kyauta 

Hukumar NITDA national Information Technology Development Agency da kuma CISCO zasu bada training kyauta a fannin tsaron na ura wato cyber security


Related: Yadda zaka gyara matsalan dake kan BVN dinka batareda kaje banki bah cikin sauki 


Menene cyber security? 

ga wanda basusan cyber security bah shine tsaron na ura koh ince internet kaman yanzu banki da suran company dole sunada cyber Security's masu kula musu da tsaron bankin ta fannin internet saboda kujewa datsen hackers wanda ka iya jawa bankin asara mai dinbin yawa shiyasa suke daukan cyber Security's domin fuskantan irin wannan matsalan, sannan zaka iya zama bug hunter wanda idan kaga wata matsala a wani shafi da aka bada bama zaka iya reporting kuma su biyaka kudinka 

To wannan skill din shine za a koyar kuma koyarwan zata kasance ta virtual ne wato da wayanka zaka yishi cikin sauki 

Yadda zaka cika sabon tallafin NITDA na cyber security training 

Da farko kashiga wannan link din NITDA CISCO CYBER Security's training kanashiga zaikaika kan form din da zaka cika zakaga ya buɗema kamar haka 


Saika cika duk wasu abubuwan da ake bukata kayi submit nashi shikenan ba wata wahala a ciki 

Sannan za arufe wannan registration dinne ran ashirin da takwas wato 28 October 2022 don haka sai a hanzarta saboda an ƙayyade iya waddaza a dauka 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments