Yadda zaka nemi aikin sojan ƙasa na Nigeria wato Nigerian Army 84 regular intakes
Related:- Yadda zaka cika sabon tallafin Gwamnatin tarayyana na NDE
Yadda zaka nemi aikin zaɓe na zucin gadi na INEC Ad-hoc staff
Hukumar sojan kasa ta Nigeria wadda akafi sanida Nigerian Army ta fara diban sabbin ma aikata na 84 regular intakes wanda tafara tun 07 wa wannan watan na October 2022 kuma bazata rufeba harsai December biyu ga wata
Yadda zaka cika shine ka shiga nan https://recruitment.army.mil.ng/darrr idan ka shiga kai tsaye zaikaika wurin da zaka karanta dukkan dokokin da kuma abubuwan da mutum yake buƙata kafun ya cike wannan aiki
Saikayi can kasa ka dannan Apply kana zai push notification zai fitoma wanda zaka dannan daga nan zai kaika inda zaka creating na account idan kuma gurin login ya kaika saika dannan kan inda aka rubuta sign up kana tabawa zaikaika inda zakasa email address da suna
Daga nan zakaje kayi verify na mail dinka sannan kasa password daga nan saikaje ka fara cikewa kayi upload na takardun da ake buƙata kayi submit
Idan kuma kasan baka iya cikewaba toh kanemi wanda ya iya ko kaje wani cafe ko shagon computer mafi kusa dakai domin su cikema batareda wata matsala ba
Allah ya bada sa a
✍️©️A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
1 Comments
Shafiu yahaya
ReplyDelete