Yadda zaka maida tsohon kuɗin ka zuwa central bank of Nigeria CBN

 Yadda zaka maida tsohon kuɗin ka zuwa central bank of Nigeria 

Old naira note

Related:- Yadda zaka gane alert banki na bogi wato Fake alert 


Central bank of Nigeria CBN ta bada dama ga ƴan Nigeria masu tsoffin kuɗi dasu mayarda kuɗinsu bankin na central bank 🏦🏦🏦 domin kada suyi asaran kuɗinsu 

Yadda zaka maida wannan kuɗin naka shine 

ka shiga https://crs.cbn.gov.ng/get-started/new zaka shiga link ɗinna kayi register dashi sannan ka cike komai wurin amount ɗin da aka an ware na 1000, 500, 200 toh idan kuɗin naka bah dubuh saika 0.00 a wurin sannan kazo ƙasa kasa total kuɗin wato yawansu sai nan saikasa 


Kanasa total ɗin kuɗin naka bah sannan saika taɓa inda aka rubuta reference number kana tabawa zai baka reference number ɗin naka sannan kayi printing na abun naka kaje bankin dashi kasa kuɗinka 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments