Hukumar sojan ƙasa na Nigeria wato Nigerian Army zasu ɗauki sabbin sojoji

 Hukumar sojan ƙasa na Nigeria wato Nigerian Army zasu ɗauki sabbin sojoji 

Related Hukumar hanasha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato NDLEA sun buɗe portal domin ɗiban ma aikata 

National drug law enforcement agency NDLEA portal is live

Nigerian Army wasu dauki sabbin sojoji ga masu certificate na secondary school ma ana sunada paper kamar neco koh weac da sauransu da kuma masu trade certificate 

Soboda haka na ƙira ga masu sha awan wannan aiki dasu ziyarci shafinsu na https://recruitment.army.mil.ng/darrr saika tsaya ka karanta kaga shin ka cike dukkan ƙa idoji idan ka cike saika danna kan Apply Now domin ka cike 

Ka create na account wurin create na account ana buƙatan abu biyu suna da kuma email amma dole email yazamti yana aiki bawai zakasa email ɗinda baya aiki bane domin dole saika shiga email ɗin kayi verify nashi sannan ka samu daman cigaba da registration naka 

Kanayin verified na email address ɗinka saika dawo kayi login domin cigaba da registration sannan zakayi upload wasu takardunka kuma karsuyi dauyi sosai domin idan sukayi dauyi sosai barasu hauba 

Idan ka tabbatarda ka cike komai saikai submit idan kuma baka iya cikewa ba kaje shagon computer koh cyber cafe mafi kuda kai domin su cikema shi. 

Sanna za a rufe shafinnasu ne ranan 10 ga watan October na 2023 don haka sai a hanzarta kafun lokaci yayi

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

2 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)