Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC sun sake saon Time table

 Hukumar Ƙidaya wato National population commission NPC sun fitar sabon time table na training 

Related:- Hukumar Ƙidaya wato NPC sun fitar da sabon ranar fara training na supervisor da enumerators

Yadda zaka samu approved na National population commission NPC

Hukumar ta sake time table ɗinne domin wanda ya rage za a musu training wanda tun farko ba a musuba irinsu enumerators da supervisor dasauransu wanda time table ɗin yana dauke da harda kuɗin training allowance da za a bawa wanda ya halarci training 


Za a gabatarda training ɗin ranar 25 zuwa talatin ga watan huɗu kamar yadda suka sanar sannan za a yi 3 gawatan biyar insha Allah kamar yadda sukace 

Allowance kuma na masu training shine kamar haka

* Supervisors 95k ne duk kuɗin komai da komai nasa wanda suka haɗada feeding transport sai allowance ɗinsa 

* Enumerators shikuma total shine 80k dukka wanda ya haɗa da feeding transport sai allowance na training ɗin 

Ga wadda haryanzu suke pending kuma zasu iya bin Application status ɗinsu ta hanyar shiga link ɗinnan https://2023censusadhocrecruitment.nationalpopulation.gov.ng/ saika shiga check application status ka nasa ɗin number ɗinka koh Application code ɗinka zai nunama Application status ɗinka 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments