Amfara gudanarda CBT TEST na National drug law enforcement agency wato NDLEA

 Yanzu haka ana kan.gudanarda TEST na National drug law enforcement agency wato NDLEA 

Related:- Hukumar Ƙidaya ta fitar da centre da kowa zaiyi training ɗin supervisor da enumerators 

Hukumar hanasha da fataucin miyagin ƙwayoyi wato NDLEA sun fitarda ranar fara CBT test

In ba a mantaba dama hukumar ta sanarda cewa za a fara gudanrda CBT test ga wanda suka cike aikin SUPERINTENDENT CADRE wato wanda suka cike aikin da Degree koh da HND wato Higher National diploma wanda za afara 8 ga wata minday kuma yanzu haka amfara Test ɗin

Don haka duk wanda yasan ya cike toh yaje kan poratal din da aka turama wanda shine https://cbtservices.online zaka shiga ka rubuta exam ɗin a ciki kaman a Computer inkana dashi 

Muhimman baya ni gameda wannan Test 

Shi wannan Test ɗin batch batch ne don haka akwai na yau dana gobe 

Lokuta kuma daga karfe 10 nansafe zuwa ƙarfe sha biyu na dare wato 11:59pm 

Idan ka manta Application number dinka zaka iya amfani da NDLEA/supt/2023/NIN number ɗinka amma inkaje wurin sa number a portal ɗin zakayi amfanida - ba / ba misali NDLEA-supt- 

Ba za a maimaita wa wanda basu samu sunyi test ɗin ba inya wuce 

Idan portal ɗinka baya shiga ka nemi network mai karfi wurin 4g koh 5g domin yanzu haka wasu na gudanarda wannan Test ɗin kuma inya wuce baza a maimaitaba don haka ka hanzarta 

Sannan za ayi physical screening ba wai angama bane daga wannan, da sauran bayanan da bamu kawo bah 

Sannan abu me mahimmanci shine lokaci domin kuwa kana fara wannan Test lokacinka ya fara ne kuma bazai jirakabah

Ga wanda basu san ya Questions ɗin yakeba sunsa Past Questions na NDLEA a channel namu na telegram Arewatech saiku shiga ku dubah hada na yau domin ganin yadda questions ɗin suke  

Allah ya bada sa 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments