Nigerian youth investment found NYIF sun cigaba da Approved Loan na mutane
Related:- Yadda zaka dubah koh kasamu aikin Civil defence koh Immigration Service
Ana cigaba da biyan kuɗin Nigerian youth investment found NYIF
Nigerian youth investment found NYIF dama dai sun cigaba da Approved na loan ɗin da mutane suka nema wanda bankuna daban daban suke bayarwa
Inba a mantaba dama kwanaki ne Nigerian youth investment found NYIF suka fara bada loan ɗin wanda wasu da aka basu har an buƙaci da subiya wannan loan ɗin domin sun cika shekara daya da karɓa wannan loan
Wannan shiri ne dai na matasa wanda Ministry of Youth and support suke jagoranta wanda bakuna irin Lapo NPC suke bayarwa kuma inka tashi zaka mayarda wannan kuɗin ta hanyar amfaninda wannan bankin da kakarɓa
Wanna shiri bashine ba kyautaba kuma da kuɗin ruwa akwai domin idan kaje cikewa zasuma duk wani bayani koh subaka form kacike na buɗe account ɗin bankin
Idan kasannkacika wannan shiri kuma kasamu anyi approved naka toh saika jira koh za a message domin kaje ka cike sauran ƙa ida abaka wannan kuɗin
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments