Nigerian youth investment found NYIF sun cigaba da Approved na mutane

 Nigerian youth investment found NYIF sun cigaba da Approved Loan na mutane 

Related:- Yadda zaka dubah koh kasamu aikin Civil defence koh Immigration Service

Ana cigaba da biyan kuɗin Nigerian youth investment found NYIF 

Nigerian youth investment found NYIF dama dai sun cigaba da Approved na loan ɗin da mutane suka nema wanda bankuna daban daban suke bayarwa 

Inba a mantaba dama kwanaki ne Nigerian youth investment found NYIF suka fara bada loan ɗin wanda wasu da aka basu har an buƙaci da subiya wannan loan ɗin domin sun cika shekara daya da karɓa wannan loan 

Wannan shiri ne dai na matasa wanda Ministry of Youth and support suke jagoranta wanda bakuna irin Lapo NPC suke bayarwa kuma inka tashi zaka mayarda wannan kuɗin ta hanyar amfaninda wannan bankin da kakarɓa 

Wanna shiri bashine ba kyautaba kuma da kuɗin ruwa akwai domin idan kaje cikewa zasuma duk wani bayani koh subaka form kacike na buɗe account ɗin bankin 

Idan kasannkacika wannan shiri kuma kasamu anyi approved naka toh saika jira koh za a message domin kaje ka cike sauran ƙa ida abaka wannan kuɗin 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments