Sabon shiri daga NITDA da common wealth

 Yadda zaka cika sabon program daga NITDA da haɗin gwuwar Common wealth 


Shi wannan shiri dai bawai irin tallafin nanne bah kaman lecture za ayi shi ba wai za a koyarda abu bah 

Shirin zai bayani akan irin matsalolin da matasa suke fuskanta da kuma ɗalibai dakuma yanke shawara akan manufofin common wealth

Sannan zai samarda yadda mutun zainiya aikin da yakeyi wato capacity development dakuma koyarda shugabanci da guraben aiyuka ga matasa da ɗalibai dakuma shugabannin ɗalibai da kuma dukkan mahalarta wannan taron 

Shi wannan taron Common wealth youth and students CYSS da kuma National information technology development agency wato NITDA sune suka shiryashi 

Sannan za ayi wannan program ɗin Live a Abuja FCT continental hotel tsohon Sheraton Hotel kuma za a rufe yin registration ne ran shabiyu ga watan biyar 12/05/2023 in sha Allah

Yadda zaka cika abun shine 

Kashiga wannan link ɗin http://www.cyssummitafrica.org/ kana shiga kayinkasa zakaga inda akasa Register to attend koh a page na farko saika dannan zai kaika inda zaka cike Google form saika cike shikenan

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join  Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

0 Comments