Yadda zaka cika sabon tallafin karatu scholarship NNPC, Oando,NAOC

  Yadda zaka cika sabon tallafin karatu scholarship NNPC, Oando, NAOC

NNPC tareda hadin gwuywan NSOC/OANDO sun bude portal domin dalibai masun son ciki wannan tallafi na karatu 


Related:- Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na MTN Nigeria science and technology scholarship 

Amfara biyan kuɗin tallafin GEEP Traider monie farmer monie da market monie

Yadda tallafin yake shine anason mutum yakasan ce dalibin university ko federal ko state university mai register da NUC sannan 

Kuma dole ya kasance kai dan Nigeria ne kuma mai karatu full time bawai part time bah

Sannan kada ya kasance kana karban wani scholarship na National ko International. Sannan ana karfa fawa mata gwuiwa da suma kada a barsu a baya suyi kokari su cika 

Yadda zaka cika shine 

Kashiga wannan link din https://candidate.scholastica.ng/schemes/SNEPco saika zaɓi NNPC OANDO NAOC scholarship saika taɓa shi zai buɗema saika apply saika cike profile creation page amma kafunnan ka karence sauran ƙaidojin saboda ba dukka mukasaba a wannan post ɗin 

Sannan dole yakasance kanada email address mai aiki da kuma phone number sannan sauran details sanna zakayi scanned na takardun ka daura wadda suka hadada

 passport

School admission 

UTME result 

O' level result 

Letter of identification 

Academic result na aji daya wato 100l

 Sannan dukka kada dauyinsu ya wuce 200kb 

Kuma za a rufe cikawane a karshen wannan watan wato on 10 June 2023

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments