Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na MTN Nigeria

 Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na Science and technology daga kamfanin MTN Nigeria 

Mtn

Related:- Ana cigaba da approved na Nigerian youth investment found NYIF gawanda sukayi training

Yadda zaka saya data MB mai sauki a MTN Nigeria 1500MB akan naira ɗari biyu 200 kachal

Kamfanin sadarwa na MTN rashen Nigeria zai bada tallafin kuɗi naira 200,000 duk shekara ga ɗaliban da suka samun daman shiga wannan shiri na MTN Nigeria science and technology scholarship 

Shi wannan tallafi kashi biyune akwai na makafi wato wanda basa gani (masu buƙata ta musamman) sannan akwai na wanda Normal wanda kowa zai cika, 

Abubuwan da yazama dole 

Dole yakance kana karanta course mai alaƙa da science and technology a university koh Polytechnic da dai sauransu sannan ya kasance kanada mataki na aji biyu zuwa sama a makaranta wato bawai daga shekaran farko zaka cikaba sai yazamana kana 200l sannan zaka cika, sannan yazamana kanada 4.0 CGPA zuwa sama domin samun wanna scholarship ɗin 

Za a bada kuɗinne duk shekara kuma naira 200,000 za a bayar ko wacce shekara harka gama karatunka in sha Allah

Yadda zaka cika tallafin scholarship na MTN Nigeria

Da farko ka shiga link ɗinnan https://www.mtn.ng/scholarships/ kana shiga zai kaika shafin scholarship ɗin saika duba kasa inda akasa Apply for MTN scholarships 2023 saika taba kansa 

Kana taɓawa zai kaika inda zaka amsa wasu tambayoyi toh cikin wannan tambayoyinne idan ka amsa badaidaiba bazai barka ka wuceba dole wurin course ka lura wannan wurin CGPA idan yayi karyayi ƙasa da 4.0 wurin shekaru kasa second years koh third toh daga nan zaikaika ainahin inda zaka fara cike wa kamar haka 

Step na farko person information naka shine su suna jinsi da kuma National I'D card ɗinka


Na biyu shine karishen na farkon ne wato personal information su


Su email address ɗink da phone number dadai sauran bayanai da zakasa a wannan wurin 

Sai mataki na uku UTME information
Nan kuma zakasa su JAMB number ka dakuma shekarar 


Dakuma registration number na makaranta da kake a halin yanzu kaman school matrix number kenan 

Daga nan sai mataki na huɗu shine institution information
Shi anan bayanan makarantanne da kuma course da kake wanda ka zaɓa can baya shinzai fito a wannan wurin basaika canja bah 


Saika karisa sa sauran bayanai dakuma department saikai Next 

Sai mataki na biyar karishen institution information
Shikuma zakasa CGPA zakagani wanda kazaɓa a can baya 

Saika zaɓi kalan karatun da kake Part time koh full time koh distance learning

Sai mataki na shida Next of kin information
Shi anan zakasa bayan nai Next of kin ɗinkane 


Wanda shima zakasa harda email address ɗinsa domin dolene duk abunda kaga da jan star akai toh hakan na nufin dole saika abunda aka tambaya a wurin

Sai mataki na ƙarshe shine personal statement 
Anan anasonkayi bayani wanda bai wuce kalamai 500 ba  


Akan abunda yasa kake ganin ka cancanci a baka wanna tallafi na karatu daga MTN kana gama rubutawa saika dannan kan submit


Daga nan shikenan ka gama nan take zakaji email a wayanka an turoma akan cewa anga buƙatanka saika jira koh Allah zaisa da Rabo sanan za a rufe ne ran 18 ka watan shida in Allah ya yarda 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

1 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)