Sabon aiki daga hukumar Ƙidaya NPC, UNICEF da NYSC

 Sabon aiki daga hukumar Ƙidaya NPC UNICEF da NYSC aikin birth registration

Related: How to apply for job at ɗangote Group with SSCE certificate NECO WEAC only 6 credit is require 

Yadda zaka cika sabon tallafin karatu scholarship NNPC, Oando, NAOC

Hukumar Ƙidaya ta ƙasa wato National population commission NPC tareda haɗin gwiwar UNICEF da NYSC zasu ɗauki ma aikata na wucin gadi wato ad hoc staff domin aikin yin registan katin haihuwa wadda akafi sani da birth certificate 

Wannan aikin dai ba dukkan jahohi za aibah kamai yadda akace a wasu daga cikin jahohin Nigeria za ayi wannan aikin kuma ana bukatan abubuwa kamar haka 

NIN number dole sai kayi verification na NIN number ɗinka sannan ya wuce 

Dole zaka rubuta test da za ayi duk wanda zai nemi wannan aikin 

Bazakayi wannan Test ɗin samada ɗayaba don haka kashirya domin saika samu kashi hamsin wato 50% kafun kasamu daman yin wannan aikin 

Dole kayi amfanida waya mai camera wato wayan da zaka iya ɗaukan photo dashi kenan 

Dole bayanan bankinka yayi daidai dana National I'D card ɗinka

Dole yakasance kanada takardan makaranta mai kyau 

Sannan dole yakasance kanada Gmail account

Yadda zaka nemi wannan aiki na NPC NYSC da UNICEF Ad-hoc recruitment 

Dafarko ka shiga wannan link ɗin https://birthregistrationadhoce-recruitment.com/ amma katarbabarda ka kunna location na wayanka 

Zai tambayeka permission saika dannan kayi allow ɗinshi inba hakaba bazayyi bah saika ka zaɓa NYSC koh kawai Ad-hoc


 kanazaba xai kaika gaba har inda zakasa NIN number ɗinka yayi verify sanna kacibgaba da cikewa har karshe 

Allah ya bada sa

✍️✍️✍️A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

4 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)