Yadda zaka dubah koh kasamu shortlist na Civil defence koh Immigration
How to apply for NNPCL and chevron Nigeria limited JV scholarship award 2023
Hukumar CDCFIB civil defence correctional fire immigration board wanda yanzu haka suke shirye shiryen ɗaukan ma aikata a Immigration Service NIS da kuma civil defence sun fitarda shortlist na zuwa wurin physical screening wanda za ayi
Duk wanda yaga sunan sa tohya samu daman zuwa mataki na physical screening wanda dagashi akesa ran zuwa training in sha Allah
Yadda zaka dubah koh aikin Civil defence koh Immigration Service
Da farkonka shiga wannan link ɗin https://cdcfib.career/ wanda zaikaika shafinsu kai tsaye saika zaɓi wanne kakesonka dubah immigration service koh civil defence koh wanne zakaga sunan sa da logon sa saika taɓa kan wanda kakeso ka dubah kaman yadda zaku gani a photon dake kasa
Saika application code ɗin ka kamar haka 06IM2023-12345678 sannan kasa lambar wayanka shima daganan zai nunama congratulation inka samu kamar haka
Allah ya bada sa a
✍️✍️✍️©️ A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
1 Comments
Isahshehu0077@gmail.com
ReplyDelete