Yadda zaka nemi aikin sojan saman Nigeria wato Nigerian Air force
Hukumar sojan saman Nigeria wato Nigerian Air force sun fara diban sabbin sojoji ga wanda suka gama karatun degree koj HND wato bawai na wanda suka gama secondary school bane na masu degree ne da kuma HND wato Direct short service commission
Wanda an bude portal dinne tun ran 27ga watan takwas wato August sannan za a rufe wannan portal dinne ran bakwai ga watan goma 10 wato October 2024 na wannan shekarar don haka duk wanda yake sha awa zai ziyarci shafinnan domin cikewa
https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/ saika shiga inda aka rubuta DSSC ka danna kai ka bude profile sannan ka dawo ka sake ka cigaba da cikewa
Daga cikin abunda ake buƙata yakasance bakada aure sannan kai ɗan Nigeria daga shekara ashirin zuwa shekara talatin sannan kanada second class upper division koh kuma credit daga makarantin da aka yadda dasu sannan dole yakasance ka karbi discharge certificate na NYSC dole saida shi zaka iya cikewa
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.
0 Comments