Yadda zakasamu tallafin covid19 daga CBN

Yan uwa barka da warhaka batareda bata lokaciba yadda zaka nemi tallafin covid19 daga CBN shine kashiga Shiga nan SHIGA NAN kana shiga zakaga wuri kamar haka
sai kashiga APPLY NOW  kana shiga zakaga form kacike kuma ka tabbata ka badabayanai dasuke gaskiya shikenan Allah ya bada sa a kada amanta wannan bashine wanda ake tsammani zaka mayar nanda 3years ataimaka aturawa mutane pls Allah ya bada sa a

A I H

Post a Comment

0 Comments