Kamfanin Dantata and Sawoe tare da hukumar ITF zasu horar da matasa masu kwalin sakandire sana'o'in....

Kamfanin Dantata and Sawoe tare da hukumar ITF zasu horar da matasa masu kwalin sakandire sana'o'in....

Penti
Walda
Gyaran wuta

Da sauran su tare da biyan su albshi duk wata.

Abubuwan da ake bukata...

Duk Mai San Shiga wannan horo Dole ne shekarun shi su zama 18 zuwa 35.

Takardu....

Sakamako na SSCE
Ko Federal Craft Certificate.
Ko Sakamakon jarrabawa technical.
Takardar haihuwa ta asali
Takardar karamar hukum ki ta jaha
Takardun firamare.

Yadda masu San Shiga zasu Mika takardun su....

Zaka aika da takardun ka original zuwa ga adireshin su na Email kamar hakà.
 info@dantata-sawoe.com

Ko....

A saka dukkan takardun da ake bukata a cikin envelope a manne su. Sai a Mika zuwa ga adireshin Dantata And Sawoe dake Titin Zaria road kano.

Wadanda sukayi nasara zaa tuntube su Domin zuwa su zama jarrabawa.

Ga Wanda aka zaba zasu da....

Hoto guda biyu na passport

Takardar haihuwa ta asali

Takarda gama sakandire ta asali.

Katin Zabe ko na zama Dan kasa na asali da Kuma photocopy din su.

Zaa kulle karbar takardu.

31st July, 2020.

Dan Allah a yada zuwa ga Yan uwa.
Copied

Post a Comment

2 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)