Yadda zaka nemi aikin POLICE

Yan uwa barka da warhaka batareda bata lokaci ba.nigerian police zasu fara diban sabbin recruitment wanda zasu fara insha Allah ranar 14/07/2020 in Allah ya kaimu. Sannan application din zai kasance online ne za acika nan Apply here alura da kyau wurin cikewa kuma kada afara cikewa ba tareda lokaci yayi ba ma ana a atareda ranar da sukasa yayi ba. Sauran karin bayanai suna dauke ajikin hoton kasannan👇👇👇

Domin tambaya ko kuma mu cikama ta online a farashi mai rahusa ku tuntubi wannan number 07045527535

A.I.H

Post a Comment

0 Comments