Yan uwa barkada warhaka batareda bata lokaciba shortlist na Nigerian Air Force wanda ko wani state a nigeria anbawa
mutun saba in da takwas harda Abuja domin dubawa a shiga nan Click here idan ka shiga zakayi downloading din PDF na short list dinne saika duba na State dinka saika duba naka. Allah ya bada sa a
0 Comments