Yadda zaka duba ko an verify naka a survival fund

Har yanzu ana cigaba da biyan kudin survival fund wasu 30k wasu kuma 50k. Amma Mutane da yawa basusan me matsayansu ba ma ana an verify nasu kokuma ba ayi ba domin sai an verified naka kafun ka samu shigan kudi cikin asusun ajiyanka .Yadda zaku duba shine ku https://www.survivalfund.gov.ng/ kana shiga zai bude saikayi kasa kayi kadanna login saika sa login details naka a wurin zai budema 


Saika duba saika shiga wurin account idan ya nunama verified ma ana anyi verify naka kenan idan ya nunama captured kuma ma ana ankai kenan ba agamaba.

A.I.H 

Domin tambaya ko neman karin bayani ka ajiye comment ko kayi join na telegram channel Allah ya bada sa a


Post a Comment

0 Comments