Har yanzu ana cigaba da Approve na Covid-19 loan TCF wanda wasu sun samu nasu dan haka idan kasan ka cika to kaje kaduba ko kuma ka duba message na wayanka saboda suna turowa ta message wato da layin da kacika kamar yadda zaku gani a photon dake kasa
Sabon sanarwa daga bankin NIRSALIdan kuma baka ga sako ba zaka iya dubawa ta portal dinsu wato https://covid19.nmfb.com.ng
Kaje kasa BVN dinka domin dubawa.
How to check your covid-19 loan status
Allah ya bada sa a
0 Comments