NYIF ta fitarda sobon sanarwa

 Nigerian youth investment found wato NYIF ta fitarda sabon sanarwa ga duk wanda suka samu daman shiga tsarin.

Nyif news


Sanarwan ta kunshi cewa mutum bazai iya wani gyara ba halin yanzu akan account dinsa na Nyif wato idan ka samu matsala to ta email, wasu mutane lokacin da suke cikawa ansamu matsala wurin shigar da email nasu kuma ba halin gyarawa gaskiya saidai ka gwada bude email da sabon sunan da ka samu mistake dashi 

misali, kasa arewtech360@gmail.com kuma abunda kakeson sawa arewatech360@gmail.com kaga ba (a) a ciki to don haka saikaje ka bude account da wannan sunan na fari da kasa inkayi sa a wani bai bude dashiba 

https://nyif.nmfb.com.ng/

Inkuma ba hakaba gaskiya saidai mutum yayi hakuri dimin bayadda zayyi a halin yanzukam amma bamusan gaba ba ko zasu kawo wani tsarin da mutum zayyi 

Idan kuma kayi missing na email din kane to gaskiya kayi iya kokarinka kaga ka dawo dashi domin inba email zaiyi wura ka samu daman training wanda akesaran zasu kara turawa mutane a sabon watan da zamu shiga insha Allah. 

Idan bakayi update na account dinkaba ya kamata kayi https://nyif.nmfb.com.ng/ 

Idan kuma bakasan yadda zakayi ba Kashiga nan

A.I.H 

Domin tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu


Post a Comment

0 Comments