Muhimman abun da yakamata ka sani gameda Nirsal non interest loan TCF

 Shin ka cika Tallafin corona na NIRSAL MICROFINANCE BANK NON INTEREST Loan TCF. Idankuma baka cika Shiganan domin ganin yadda zaka cika

Idan baka cika ba kuma inna baka shawara kada kasa yawuce kuddin da sukasa a wurin misalin idan household ne kada ya wuce 500,000. 

To idan ka cika yakamata kasan abu biyu dana lura dashi 

Na farko shine amfara Approved amma bawai an gama bane anakanyine don haka idan baka ga message ba haryanzu toh ba laifi ka kwantar da hankalinka in Allah yasa da rabon ka toh fa ba makawa saika samu Saina biyu shine idan kasan lokacin da ka cika na household kuma kasa kudin da yawuce dubu dari biyar toh tun dole faa saika chanja dan akwai mutane da yawa da sun samu Approved amma kuma an turo musu message akan kuddin da sukasa yayi yawa 

don haka sai sun sake ragewa kenan kuma hakan yana nufin zasuje portal din da reference number saisu shiga returning sai susa bvn da last name sai kuma reference number sai suje su rage kuddin su sake submit don idan kasan ka cika kudin yayi yawa toh kasan da wannan. 

Idan kuma bakasan reference number wato baka dauka lokacin da kake cike abun ba toh ka sa bvn da last name kawai saika danna gaba

Zaka iya zuwa yanzu ka gwada ragewa idan kuma kaga yaki toh fa dole saika jira sun turoma message akan kaje ka rage kuddin sannan saika samu daman ragewa. 

http://nmfb.com.ng

A.I.H 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu

Post a Comment

0 Comments