Yanda zaka nemi aikin sojan kasa wato Nigerian Army

 Yadda zaka cika aikin sojan kasan Nigeria wato Land Army 

Related: Yadda zaka duba koh kasamu Tallafin corana Na Nirsal non interest loan TCF 

Yadda zaka cika sabon Tallafin corona na Nirsal Non interest loan


Hukumar sojan kasan Nigeria wato Land Army ta fara diban sabbin sosoji kashi na 82 wato 82regular 

Inkanada trade certificate zaka iya apply haka ma in baka ka.dashi zaka iya apply muddin kanada weac ko neco da sauransu saboda certificate mafi karanta da akeso a nema dashi shine secondary school wato dai a takaice sai mutum ya gama secondary school sannan yakeda daman neman wannan aiki Yadda zaka Apply shine kashiga https://recruitment.army.mil.ng/ idan kashiga saika yi kasa kadan zaka ga inda aka rubuta apply now kamar yadda zaku gani a screenshot dake kasa 


Idan kashiga saika email da sauran bayanai sannan kaje kayi confirm na email din ka sannan ka dawo ka cika sauran bayanka a wurin idan kasan bazaka iya cikewa ba gwara kaje cafe a cikema saboda gudun matsala koh wurin uploading ma na takardunka idan 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin tambaya ko karin haske akan abunda buku ganeba Post a Comment

0 Comments