An sake final shortlist na Nigerian Custom service

 Hukumar custom service sun fitar da final shortlist wato wanda suka samu na karshe wanda dagashi sai documentation. 


Related: Yadda zaka cika sabon Tallafin CBN TERTIARY INSTITUTIONS ENTREPRENEURSHIP SCHEMES TIES 


Sunayen da akafitar na wanda suka samu anaso da suje tsohuwar sakateriya da take babban birnin tayayya wato Abuja domin yin documentation da ranar monday wato takwas ga watan November zuwa ranar bakwai ga watan December 

Sannan wannan documentation din dole ne sai mutum yaje duk wanda baije bah za a ayyanasa a matsayin wanda baya son wannan aikin kuma ka tabbar kaje kafun 7 ga watan shabiyu kuma abunda ake buka ta kaje dasu sune 

1. Original certificate 

2. Indigene letter 

3. 4 copies of each credentials 

4. 4 passport photograph Sannan za a bude portal da wanda sukeso su sake cikawa na wannan shekaran don haka inkana da bukata toh ran 13 ga watan December in Allah ya yarda za a bude saika shirya cikawa kuma cikawan kyautane ba a biyan ko sisi don haka a kiyaye. 

Yadda zaka duba koh kasamu wannan aikin shine ka shiga https://customs.gov.ng/?p=7181 idan ka shiga zaka ga sunayen saika dubah naka koh Allah yasah kasamu 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments