Sabon sanarwa daga hukumar N POWER BATCH C

 Hukumar dake kula da shirin N POWER BATCH C kashi na farko sun fitar da sabon sanarwa. 



Sanarwa ta fitone a yau wandda take magana akan wadan da barasu samu payment ba




Related: Yadda zaka cika sabon Tallafin TRADERMONI MARKETMONI da FERMERMONI 

Yadda zaka cika sabon Tallafin CBN TERTIARY INSTITUTIONS ENTREPRENEURSHIP SCHEMES TIES program

 Akwai danda aka kasa validated na account nasu don haka idan kasan profile naka ba a validated bah toh baraka samu payment bah kwata 

Don haka kashiga https://nasims.gov.ng kayi login a portal dinka domin ganin shin yayi ko bayyi bah idan bayyibah sai ka je kayi update nashi 

Tahanyar shigaci da sa abubuwan da ya kamata kasa a wannan wurin koh kuma kaje cafe mafi kusa dakai domin suma wannan aikin naka. 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join naTelegram channel namu domin karin bayani ko tambaya. 

Post a Comment

0 Comments