Nigerian youths investment found wato NYIF sun faya approved na loan ga wanda suka samu daman shiga sharin
Related: Yadda zaka cika aikin Nigerian Custom service na shekarar 2021
Yadda zaka cika tallafin RRR rapid response register
Idan ba a manta ba kwanakin baya NYIF sun fitar da shortlist na mutun dubu goma da suka samu pre shortlist sannan kuma ana tura sakon training ta email ga wanda ya samu zaije yayi training ta zoom za a bashi rana da kuma lokaci a jikin message dinda aka turomai.
Toh yanzu NYIF sun fara Approved na wannan loan din don haka idan kasan ka cika kaje kashiga portal https://nyif.nmfb.com.ng kana shiga saika danna wurin da akasa login saikasa email dinka da password naka da kayi amfani dashi lokacin budewa
Bayan ka gama zaikaika dashboard naka anan zakaga shin amma Approved ko ba a maba idan amma zasu sa amount din wato adadin kudin da kama approved a wannan wurin
Wadu kuma ana turo musu ta mail dinsu don haka sai ana dubawa amma wannan hanyan shi yafi kaje kayi login kaga zahiri amma ne ko ba amaba
Allah ya bada sa a
A.I.H
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.
0 Comments