Sabon sanarwa daga hukumar N power batch

Hukumar dake kula da shirin N power karkashin minister sadiya farouq tafitar da sabon sanarwa 
Yadda zaka cike aikin Nigerian police force na 2021 da aka bude

Sanarwan ta biyo bayan wani form da yake yawo ana sayardashi akan kudi naira dubu daya form din na dauke da sunan federal ministry of humanitarian affairs, disaster management and social development da kuma sunan N power 

Wanda zaka bada duba daya a cikama shi da sunan ka cike form din abun N power 
Toh hukumar N power sun karyata wannan abun sunce wannan abun da daga wurin su bane hukumar bata sayarda wani form ko wanda suke cikin shirin koko wanda akema training wato beneficiary and trainees da suke cikin program din 

Don gaka mutane su kiyaye kar wani ya yaudareka akan N power suna ciki form a offline kace toh kabiya kudi a cikama a a nidai a iya sanina duk abun N power yawancin online tun daga kan fara neman abun harka gama sau daya zakaje physical verification ko screening bawani form din da zaka cike offline toh don haka kowa ya kiyaye. 

Allah ya bada sa a 

A.I.H  

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya.

Post a Comment

0 Comments