Yadda zaka gyara matsalan da yake kan BVN dinka batareda kaje banki bah

 Yadda zaka gyara matsalan dake kan BVN dinka na banki batareda kasha wahalan zuwa banki bah 

Mutane dayawa sun fama da matsalan suna ko date of birth da akayi mistake a BVN yayin da akazo yi kuma wani sain inkaje banki akwai layi sosai kata bata lokaci ba amaba toh yau insha Allah zamu kawo hanya mai sauki da zakayi wannan abun cikin sauki 


Related: Yadda zaka samu kyautan 1gb data a MTN 


Da farko ka tabbatar da matsalan dake kan BVN dinnaka sannan yazamana kanada id card mai sunan da ya ke dauke da irin sunan cikin BVN dinka 

Sanan dolene ka rubuta komai da kayi BVN dashi saboda a tabbatar da cewa wannan BVN dinka ne misali 

Suna 

Banki da kayi BVN a can 

Shekarun haihuwa 

Nambar waya

To yadda zakayi shene zaka rubuta letter ne ka tura ta email da kuma takardun da ke bukata kamar id card ko affidavit na koto idan yakama saidashi 

Misali idan kanaso ka chanja suna ko ka kara suna koh an batama sunanka wurin first name ansa last name 

To zaka rubuta letter ne 

Taken letter zai kasance 

APPLICATION FOR NAME REARRANGEMENT 

Dear sir/ma 

I........sunanka request for name rearrangement on my bvn as due to some mistake during the enrollment of the BVN the current name of my bvn is................  and the i want to change is first name............. Last name............ Middle name...................

Here is my details 

First name 

Last name 

Middle name

Enrollment bank (inda kayi BVN) 

Phone number 

Date of birth 

Daga nai sai kai attaching na I'D card naka da kuma affidavit zakaje kotu kayi affidavit na name rearrangement saika yi scanning dinsa da id card duk ka hada ka tura ta wannan email din 

Info@nibss-plc.com.ng 

Katabbatarda cewa dukka information daka tura yana daidai dana I'D card din da kayi amfani dashi 

Inka tura zasu gyrama matsalanka i sha Allahu 

Idan kana tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin neman karin bayani ko tambaya

Post a Comment

5 Comments

Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)