Za afara training na N power batch C1 NBuild

 Hukumar N power batch C sream 1 sun fara deployment na wa yanda suka cika da secondary school wato N-build 


Related: Bankin Nirsal sunci gaba da Approved na non interest loan wanda babu kudin ruwa a ciki 

Sabon sanarwa daga seifac zuwa ga menbobinta

Sudai wanda suka cika N-build dama dai kamar yadda aka sani cewa training za a basu toh hukumar na N power tace zasu fara karba training ranar 31 ga watan January wato amfara kenan.

Kuma wannan training din zaikai tsowon wata uku sai  apprenticeship na wata shida anayi don haka idan kasan ka cika saika shiga kuma ka samuh an rigada har an fara biyanka toh kaje ka dubah inda zakayi training naka a cikin dashboard naka.

Yadda zaka dubah shine kashiga https://nasims.gov.ng inka shiga ya bude ma sai kayi login kasa email da password din ka idan yayi login ya kaika kan dashboard naka saika duba inda aka rubuta deployment saika shiga 

Anan zakaga inda zakayi training naka na N power batch C1 NBuild dama kuma kamar yadda aka sani cewa shi N-build training akewa mutane kuma yawanci masu secondary school ne koh kasa da haka suke samun wannan daman don suma suci gajiyar shirin kar a barsu a baya. 

Allah ya bada sa a 

A.I.H

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.


Post a Comment

0 Comments