Yadda zaka cika sabon tallafin NEDC na training kyauta

 North East development commission zasu bada training kyauta ga yan North East kadai. Kamardai yadda wasu da yawa suka amfana da wannan tallafi wasu dawa sun sanshi wasu kumabasu sanshibah haryanzu 

Toh ga wanda basusan tsarin ba, tsarin kungiyar North East development commission ne zasu bada training kyauta ga yan North East kawai wato jahohi kamar haka 

Gombe 

Borno 

Bauchi 

Yobe 

Adamawa 

Taraba 

Jahohi shida da suke north East kuma koda ba a johohin aka haifekabah indai kana zama a cikin so toh zaka iya shiga wannan tsarin 

Za a bada training dinne akan abubuwa guda uku 

Graphics design 

Satellite installation 

Smart phone repair 

Don haka inkana shaawan daya daga cikin wa dannan saika kage ka cika 

Yadda zaka cika tallafin NEDC na training kyauta 

Da farko ka shiga nan https://admin.nedcresourcecentre.org/register kana shiga zakaga form ya budema wanda ake bukatan ka cike bayananka amma ka tabbatarda cewa baka tabah budewa bah don indan kanada account biyu to za ayi disqualified naka 


Saika cike duk wani abunda ake bukatan ka cike saika kaje kayi submit kanayin submit zasu turama da username da kuma password naka ta email din da kayi cike dashi saboda haka a lura da kyau wurin sa email a tabbatarda ansa email mai kyau saboda zasu turama password dinka dashi 

Idan suka turama saika dawo kayi login ka karisa register naka katabbatarda cewa ka cike duk kan abunda ake bukata. 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments