Anci gaba da biyan kudin tallafin RRR

 Ana cigaba da biyan kudin tallafin RRR wato covid-19 rapid response register wanda Nassco suke turawa mutane 


Related: Yadda zaka cika sabon tallafin RRR wato covid-19 rapid response register 


Kan yadda zasu suka sani tallafin RRR yajima ana yinsa wanda wasu ake tura musu dubu biyar biyar wasu kuma kwanaki an tura musu dubu talatin a dunkule dama kuma za ayi wata shidane ana biyan wannan kudi toh dubuh biyar sau shida shine dubu talatin kenan 

Idan kasan an dau bayanan account number ka bankinka daikai wato ka bada bayanan ka daidai saika dubah account balance naka koh ka dubah message koh sunturoma in ka baka gani bah saika jira 

Domin yau Monday suka ciga da biyan wanda dama an dauki baya nan su kwanaki 

Dama bawai inka cika kawai zaka samu bah a a saika jira ankiraka ka daba sauran baya nanka wato anyi capture na datan ka shine zaka ran samun wannan tallafin na RRR wato covid-19 rapid response register. 

Yadda zaka gane koh kasamuh wannan tallafi shine idan ka cika kuma ankiraka a waya kaje ka bada bayananka a dauka wato su account number ka bankinka da kake aiki dashi dadai sauransu toh shine yake tabbatar da kasamu wannan tallafi.

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Post a Comment

2 Comments

  1. Hello good morning I'm not see of to now I'm waiting my on insha allahu

    ReplyDelete
  2. Abubakar idris sada

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)