Yadda zaka nemi aikin sojan saman Nigeria

 Yadda zaka nemi aikin sojan saman Nigeria wato Nigerian Air force

Related:- Yadda zaka cika sabon tallafin karatu na scholarship zuwa kasashen waje na Federal government 

Yadda zaka nemi aikin civil defence NSCDC recruitment 2022

Hukumar sojan saman Nigeria wato Nigerian Air force sun fara diban sabbin sojoji ga wanda suka gama karatun degree koj HND wato bawai na wanda suka gama secondary school bane na masu degree ne da kuma HND wato Direct short service commission  

Wanda an bude portal dinne tun ran 19ga watan shabiyu 12 wato December sannan za a rufe  wannan portal dinne ran talatin ka watan ɗaya 1 wato January 2023 na shekara mai zuwa don haka duk wanda yake sha awa zai ziyarci shafinnan domin cikewa https://nafrecruitment.airforce.mil.ng/ saika shiga inda aka rubuta DSSC ka danna kai ka bude profile sannan ka dawo ka sake ka cigaba da cikewa 

Daga cikin abunda ake buƙata yakasance bakada aure sannan kai ɗan Nigeria daga shekara ashirin zuwa shekara talatin sannan kanada second class upper division koh kuma credit daga makarantin da aka yadda dasu sannan dole yakasance ka karbi discharge certificate na NYSC dole saida shi zaka iya cikewa 

Allah ya bada sa a 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

0 Comments