Hukumar NDE zasu sake ɗaukan sabbin ma aikata SPW special public work

 Hukumar National directorate of employment wato NDE zasu sake ɗaukan sabbin ma aikatan SPW special public work 

Related:- Yadda zaka cike sabon tallafin na NDE National directorate of employment 

How to buy cheap data plan 1500MB at just 200 Naira only on MTN Nigeria

Shidai wannan aikin shugaba buharine ya ƙirkireshi da niyan ragewa mutane raɗadin talaucin da ake fama dashi a cikin wannan ƴan shekarun kuma dama yana daga cikin manufofin gwamnatinsa na ganin ta rage talauci tsakanin al umma 

Inbaku mantaba shekarun da suka wuce an ɗauki aikin inda aka bawa mutane dubu ashirin na tsawon wata uku naira dubu sittin kenan 60k dama kuma aikin na tsawon yawa ukune kachal 

Yadda shirin yake shine 

zakaje local government area ɗinka saika cike form na wannan aiki amma yawanci dama wani lokacin a vacancy ake samunsa so indai kasan wani ya baka form toh saika ciki domin idan baku mantaba karon farko da akafara abun mundaura yadda zakayi registration nasa a online amma saidaga baya kuma akabar na online aka kuma na offline

Don haka haryanzu bamu samu wani gamsashen bayani daga hukumar ta NDE ba amma da zaran wani Abu ya fito zamuyi bayani in sha Allah 

http://nde.gov.ng/ wannan shine ainahin shafinsu bawai a can zakayi registration ɗinba wannan official website nasune indan sunfirda na registration zakuji in sha Allah 

Allah ya bada sa a 

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel

Post a Comment

0 Comments