Yadda zaka cika tallafin GEEP 2.0 Traider monie Farmer monie da kuma Market monie

 Yadda zaka shiga tsarin GEEP 2.0 wato su Traider monie farmer monie da kuma Market monie 


Related: Hukumar Ƙidaya ta fitar da training list na wanda zasuyi training 

Yadda zaka samu approved na National population commission NPC

 Manene tsarin GEEP 2.0

Tsarin GEEP wato Government enterprise and empowerment program an kadda mar dashine tun 2016 shekarar dubu biyu da sha shidda wanda zai bakka daman karban bashi ba tareda wani ya tsayamaba wato garanto kuma babu kuddin ruwa a ciki.

Sannan tsarin ya kasu kashi uku ne domin taimakawa masu kananun sana oi 

Na daya shine 

1. Market moni:- shine loan na farko da tsarin GEEP ya fara budewa wato shine wanda akafara da farko sannan a wannan tsarin za a baka loan ne na tsawon wata shida ba tareda kuddin ruwa ba ko grantor ma ana wanda zai tsayama 

Kuma anyishine don kananan yan kasuwa su bunkasa kasuwancinsu sannan kudinsa ya fara daga dubu hamsin ne 50,000 

Saina biyu 

2. Trader moni 

Tradermoni dai kusan kowa ya sansa wanda akata bayarwa kwanakin baya wanda ya fara daga 10,000 dubu goma 

Wanda akeba kananan yankasuwa masu karamin jari sosai 

Saina uku 

3. Fermamoni 

Fermermoni loan da akayishi domin kananan manoma wanda zai baka daman karban kudi daga 250,000 zuwa sama batareda kudin ruwa ba 

Ga link nasu https://www.geep.ng 

Yadda zaka shiga wannan tsarin na GEEP 2.0 

Da farko wannan tsarin dai kamar yadda akayi Traider monie nafarko tun wurin 2016 toh shima haka yake wanda ba mutum bane zai ciki da kansa enumerators ne suke cikewa kuma wasu suna zuwa har wuraren kasuwancin mutane koh kofar dagatai da masu anguwani sannan kuma akwaisu a secretariat na kowacce jaha 

Don haka saika nemi wannan enumerators ɗin domin su cikema kaima ka samu daman shiga wannan tsarin domin talla fawa kasuwancinka da kake

Allah ya bada sa a sannan kaman yadda akayi tradermoni haka wannan ma yake wato agent nasu zasunabi sunamawa mutane registration a shagonsu koh wurin sana ansu 

A.I.H 

Domin tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na Telegram channel namu

Post a Comment

0 Comments