Sabon sanarwa ga wanda suka samu bashin Nigerian youth investment found NYIF

 Sabon sanarwa ga wanda suka samu bashin Nigerian youth investment found NYIF 

Indai baku mantaba dai shirin Nigerian youth investment found NYIF shine da ma aikatar kulada matasa da wasannan wato ministry of youth and sports suke kula dashi wanda zai maida hankali akan taimakawa matasa domin dogaro gakai 

Amfara shirinne tun shekarun da suka wuce yayinda wasu da dama sun samu shiga wannan shiri wanda har sukayi training online wato su an approved nasu a wannan shirin sannan acikin su aka zaɓi wasu aka basu bashin kuɗi tahanyar bankunan bada lamuni irinsu Lapo microfinance da sauransu wanda yanzu kimanin shekara ɗaya kenan da fara bada wannan kuɗin ta hanyar kananun bankunan nan 

Related:- Nigerian youth investment found NYIF na cigaba Approved na Loan ɗinshirin

Yadda zaka cika sabon tallafin scholarship na MTN Nigeria science and technology scholarship

Don haka kamar yadda akace wannan shiri bashine domin ka haɓaka kasuwancinka toh kuma aka baka tsawon shekara ɗaya ka juya kuɗin ba tareda ka biya koh sisi bah 

Toh yanzu bankunan sun fara turawa mutane saƙon tunatarwa danganeda biyan wannan kuɗin bashin da sukaci sanna kuma ana cigaba da sake turawa mutane wannan sako na approved ɗin domin suma su shiga wannan tsarin

Don haka inkasan kaci wannan kuɗin toh lokaci yayi da zaka sakah da abunda akama don haka saika ziyarci bankin da suka baka wannan loan ɗin mafi kusa dakai domin fara biyan wannan kuɗin kuma abun sha awan shine bawai a lokaci ɗaya zaka biya wannan kuɗin a a zaka iya fin shekara kana biyan wannan kuɗin a hanka hankali har ka gama 

Sai a koƙarta a biya kafun su fara cirewa a account ɗinka batareda ka shiryaba haka kawai koh kuɗin wayene ya shigo cikin account ɗinka zasubiya janyewa amma idan kaje ka fara biya da kaɗan kaɗan toh baza a jama kudi a account ɗinka ba 

Allah ya bada sa a

A.I.H 

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comments section koh kuyi join Telegram channel namu domin karin bayani koh tambaya. 

Post a Comment

2 Comments

  1. Wanan maganar bashi da amfani...tunda har sun cire min kudi a bank account da nake amfani dashi last week, ba warning haka kawai... kudin sako da aka tura mini in siya abu a kasuwa (33,954)..gaskiya naji zafin abuna da su kayi 😢

    ReplyDelete
    Replies
    1. To ai sun jima suna warning saidai koh layin da kayi abunn baka taredashi. Amma kuma kasan bashi aka baka kaga kenan yakamata ka shirya biya daman

      Delete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)