Yadda zaka cika sabon tallafin matching funds na Smedan da kuma bankin jaiz

 Yadda zaka cika sabon tallafin matching funds na bashi a karkashin hadin gwuiwa tsakanin small & medium enterprises development agency of Nigeria (SMEDAN da kuma bankin jaiz. 


Related: Yadda zaka cika sabon tallafin NG-CARE 

Yadda zakayi update na cost of items naka na Nirsal microfinance bank loan non interest

Wannan shiri dai anyishine domin habaka tattalin arzikib kasa ta hanyar bawa kanana da matsakaitan yan kasuwa bashi na kudi domin cigaba da kasuwancinsu da sukeyi ko sukeso su fara 

Shidai wannan bashin kusan ince yana kama da na AGMIES wanda shima dole saida business plan domin. 

 A shawarce yakamata idan kana kasuwanci yazamana kanada register da gwamnati kamar CAC TAX dadai sauransu saboda idan wani abu ya taso kaima yazamana kana daga cikin wanda zasu amfana. Haka ma idan wani abune na dam ba fataba toh zaka iya kare kanka a gaban hukuma saboda kanada register da gwamnati kana biyan haraji dadai sauransu.

Sannan wannan tallafi bashine bawai kyautaba karkazo abaka kudi kaki kayi kasuwanci dashi kazo ran biya bkasan yadda zakayiba 

Batareda bata lokacibah yadda zaka cika abun shine kashiga https://smedan.gov.ng/ saika dubah can kasa zakaga inda aka rubuta jaiz/Smedan matching funds saika shiga wurin  

Zai nunama wani notice na rubuce rubuce da kuma ajikin rubutun zakaga inda aka rubuta Here saika danna idan kanason ganin yadda zaka cika abun dalla dalla


Idan kuma kaitsaye kanaso kaje ga cikawa saika danna gefe ma ana inda ba wannan farin a wurin zai budema inda zaka cika form din saika kata cikawa da information na business naka 

Sanna harda inda zaka amsa wasu questions domin inka cancanci shiga wannan tsarin sannan sai abu na gaba shine 

Sanna wuri mai mahimmanci shine wurin business plan a wannan wurin zaka biya kudi kimanin naira dubuh goma na business plan randa zaka cika wasu dan bayanai akan business dinka  sukama business plan 


Don haka saika biya domin samun cigaba da cike wannan tsarin 

Daganan zai kaika inda kayi business plan naka shikenan  

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani.


Post a Comment

1 Comments

  1. Assalamualaikum magana na anan shine wannan form din loan ne, to ni inaga yanada kyau a bamu tabbacin samu tunda akwai maganan biyan kudin business plan domin munyi a baya haryanzu shiru, kuma kaga kuma 10k ba karamin kudi bane

    ReplyDelete
Emoji
(y)
:)
:(
hihi
:-)
:D
=D
:-d
;(
;-(
@-)
:P
:o
:>)
(o)
:p
(p)
:-s
(m)
8-)
:-t
:-b
b-(
:-#
=p~
x-)
(k)